Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rye: Cultivated in Canaan
Ayoyi game da Cultivated in Canaan
Sa’ad da ya shirya wuri da kyau, ba yakan shuka kanumfari ya kuma yayyafa ɗaɗɗoya ba? Ba yakan shuka alkama a kunyoyinsa sha’ir a kunyoyinsa, tamba kuma a filinsa ba?