Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rumah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Yehohiyakim yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara goma sha ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Zebuda ’yar Fedahiya, mutuniyar Ruma.