Tsallake zuwa abun ciki

Zebudah

1 aya · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Zebudah

  1. Yehohiyakim yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara goma sha ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Zebuda ’yar Fedahiya, mutuniyar Ruma.