Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rights of Domicile
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sa’ad da kuka ba da rance na kowane iri ga maƙwabcinku, kada ku shiga gidansa don karɓar wani abu a matsayin jingina.
Ku tsaya a waje ku bar mutumin da yake karɓan rancen yă kawo muku abin da zai bayar a matsayin jingina.