Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rezeph: A city destroyed by the Assyrians.
Ayoyi game da A city destroyed by the Assyrians.
Allolin al’umman da kakannina suka hallaka, sun cece su ne, allolin Gozan, da na Haran, da na Rezef, da kuma na mutane Eden da suke a Tel Assar?
Allolin al’umman da kakannina suka hallaka sun cece su ne, allolin Gozan, Haran, Rezef da kuma na mutanen Eden waɗanda suke zama a Tel Assar?