Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Refugee Slaves: Laws concerning
Ayoyi game da Laws concerning
In bawa ya tsere zuwa wurinku don mafaka, kada ku miƙa shi ga ubangidansa.
Ku bar shi yă zauna a cikinku a duk inda yake so, da kuma a kowane garin da ya zaɓa. Kada ku tsananta masa.