Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quaternion
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Bayan ya kama shi, sai ya sa shi a kurkuku, ya danƙa shi a hannun soja hurhuɗu kashi huɗu, don su yi gadinsa. Hiridus ya yi niyyar ya yi masa shari’a a gaban mutane bayan Bikin Ƙetarewa.