Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Porpoise

4 ayoyi

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. fatun ragunan da aka wanke, fatun awaki masu kyau, itacen akashiya,

  2. Ka yi abin rufe tentin da fatun raguna da aka rina ja, a kansa kuma ka rufe shi da fatun shanun teku.

  3. Sai suka yi wa tentin murfi da fatun rago da aka rina ja, a bisa wannan kuwa akwai murfin fatun shanun teku.

  4. murfi na fatun rago wanda aka rina ja, da murfi na fatun shanun teku; da kuma laɓulen