Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pitch: Used in making the ark in which Moses was hidden
Ayoyi game da Used in making the ark in which Moses was hidden
Amma da ba tă iya ɓoye shi kuma ba, sai ta yi kwandon kyauro ta shafa masa kwalta. Bayan haka sai ta sa jaririn a cikin kwandon, ta je ta ajiye kwandon tare da jaririn a cikin kyauro, a bakin kogin.