Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Physiology: General references

5 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da General references

  1. Ka rufe ni da tsoka da fata, ka harhaɗa ni da ƙasusuwa da jijiyoyi?

  2. Ina yabonka domin yadda ka yi ni abin tsoro ne da kuma abin mamaki; ayyukanka suna da banmamaki, na san da haka sosai.

  3. Ƙasusuwana ba a ɓoye suke a gare ka ba sa’ad da aka yi ni asirce. Sa’ad da saƙa ni gaba ɗaya a zurfafan duniya.

  4. Idanunka sun ga jikina marar fasali; dukan kwanakin da aka tsara mini a rubuce suke a littafinka kafin ɗayansu yă kasance.

  5. Zuciya mai salama kan ba jiki rai, amma kishi kan sa ƙasusuwa su yi ciwo.