Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peor: A mountain in Moab. Balak builds altars on.
Ayoyi game da A mountain in Moab. Balak builds altars on.
Balak kuwa ya ɗauki Bala’am zuwa ƙwanƙolin Feyor, wanda yake fuskantar hamada.
Bala’am ya ce, “Ka gina mini bagadai bakwai a nan, ka kuma shirya mini bijimai bakwai da raguna bakwai.”
Balak ya yi yadda Bala’am ya ce, ya kuwa miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade.