Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pelatiah: 2. A Simeonite who was captain in an expedition against the Amalekites
Ayoyi game da 2. A Simeonite who was captain in an expedition against the Amalekites
Mutum ɗari biyar na waɗannan mutane Simeyon, waɗanda Felatiya, Neyariya, Refahiya da Uzziyel, ’ya’yan Ishi maza suka jagorance, sun mamaye ƙasar tudu ta Seyir.
Suka karkashe raguwar Amalekawan da suka tsere, suka kuma zauna a can har yă zuwa yau.