Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Patara

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Bayan muka rabu da su da ƙyar, sai muka shiga jirgin ruwa, muka miƙe zuwa Kos. Kashegari muka tafi Rods daga can kuma muka je Fatara.

  2. Sai muka sami wani jirgin ruwa da zai ƙetare zuwa Funisiya, sai muka shiga muka kama tafiya.