Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parmenas: One of the disciples.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da One of the disciples.

  1. Wannan shawarar kuwa ta gamshi dukan ƙungiyar. Sai suka zaɓi Istifanus, mutumin da yake cike da bangaskiya da kuma Ruhu Mai Tsarki; da Filibus, Burokorus, Nikano, Timon, Farmenas, da Nikolas daga Antiyok, wanda ya tuba zuwa Yahudanci.