Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Orpah: Daughter-in-law of Naomi.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Daughter-in-law of Naomi.

  1. Suka auri mata Mowabawa, sunan ɗaya Orfa ɗayan kuma Rut. Bayan sun zauna a can kamar shekara goma,

  2. A kan wannan suka sāke ɓarke da kuka. Sa’an nan Orfa ta sumbaci surukarta ta yi bankwana, amma Rut ta manne mata.