Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Onesimus: A fugitive slave and convert of Paul.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A fugitive slave and convert of Paul.

  1. Yana zuwa tare da Onesimus, ƙaunatacce da kuma amintaccen mai bin nan, wanda yake ɗaya daga cikinku. Za su gaya muku dukan abin da yake faruwa a nan.

  2. Ina roƙonka saboda ɗana Onesimus, wanda ya zama ɗana yayinda nake cikin sarƙoƙi.