Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nimrim: Waters on the borders of Gad and Moab.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Waters on the borders of Gad and Moab.

  1. Ruwayen Nimrim sun ƙafe ciyayin kuma sun bushe; tsire-tsire duk sun ɓace babu sauran ɗanyen abu.

  2. “Muryar kukansu na tashi daga Heshbon zuwa Eleyale da Yahaz, daga Zowar har zuwa Horonayim da Eglat Shelishiya, gama har ruwan Nimrim ma sun bushe.