Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nicolas: A proselyte of Antioch, and deacon of the church at Jerusalem.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A proselyte of Antioch, and deacon of the church at Jerusalem.

  1. Wannan shawarar kuwa ta gamshi dukan ƙungiyar. Sai suka zaɓi Istifanus, mutumin da yake cike da bangaskiya da kuma Ruhu Mai Tsarki; da Filibus, Burokorus, Nikano, Timon, Farmenas, da Nikolas daga Antiyok, wanda ya tuba zuwa Yahudanci.

  2. Suka gabatar da waɗannan mutane wa manzanni, waɗanda kuwa suka yi addu’a, suka ɗibiya hannuwansu a kansu.