Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nebo: 5. A Babylonian idol
Ayoyi game da 5. A Babylonian idol
Bel ya rusuna, Nebo ya durƙusa ƙasa; ana ɗaukan gumakansu a kan dabbobi ne. Siffofin da ake yawo da su nawaya ne, kayan nauyi masu gajiyarwa.