Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nebo
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
na Nebo 52
Daga zuriyar Nebo, akwai Yehiyel, Mattitiya, Zabad, Zebina, Yaddai, Yowel da Benahiya.
na ɗayan Nebo 52
Bel ya rusuna, Nebo ya durƙusa ƙasa; ana ɗaukan gumakansu a kan dabbobi ne. Siffofin da ake yawo da su nawaya ne, kayan nauyi masu gajiyarwa.