Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Navigation: Sounding in, general references
Ayoyi game da Sounding in, general references
Sai suka gwada zurfin ruwan suka ga ya kai ƙafa ɗari da ashirin. Bayan ɗan lokaci kaɗan suka sāke gwadawa suka ga zurfin ya kai ƙafa tasa’in.