Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Natural Death: Levels all ranks

3 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da Levels all ranks

  1. A wurin mugaye za su daina yin mugunta, gajiyayyu kuma za su huta.

  2. Waɗanda aka daure za su sami jin daɗin; an sake su ba za su sāke jin ana tsawata masu ba.

  3. Manyan da ƙanana suna a can, bawa kuma ya sami ’yanci daga wurin maigidansa.