Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Natural Death
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
A wurin mugaye za su daina yin mugunta, gajiyayyu kuma za su huta.
Waɗanda aka daure za su sami jin daɗin; an sake su ba za su sāke jin ana tsawata masu ba.
Manyan da ƙanana suna a can, bawa kuma ya sami ’yanci daga wurin maigidansa.