Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nain
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ba a daɗe ba, sai Yesu ya tafi wani garin da ake kira Nayin. Almajiransa da taro mai yawa suka tafi tare da shi.