Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mysia: A province of Asia Minor. Paul visits.
Ayoyi game da A province of Asia Minor. Paul visits.
Da suka isa kan iyakar Misiya, suka yi ƙoƙari su shiga Bitiniya, amma Ruhun Yesu bai yarda musu ba.
Saboda haka suka ratsa Misiya suka zo Toruwas.