Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mordecai: A Jewish captive in Persia 2 ayoyi · 4 fannoni Nemi "Mordecai" Duka 23 Informs Ahasuerus of a conspiracy against his life, and is rewarded 14 Promoted in Haman's place 6 A Jewish captive in Persia 2 Foster father of Esther 1 Ayoyi game da A Jewish captive in Persia Esta 2:5To, a cikin mazaunin masarauta a Shusha, akwai wani mutumin Yahuda, daga Kabilar Benyamin mai suna Mordekai, ɗan Yayir, ɗan Shimeyi, ɗan Kish,Esta 2:6wanda Nebukadnezzar sarkin Babilon ya ɗauka tare ’yan zaman bauta cikin waɗanda ya ɗauko daga Urushalima, tare da Yekoniya, sarkin Yahuda.