Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mishma: 2. Of the tribe of Simeon
Ayoyi game da 2. Of the tribe of Simeon
Shawulu ya haifi Shallum, Shallum ya haifi Mibsam. Mibsam ya haifi Mishma.
Zuriyar Mishma su ne, Hammuwel ɗansa, wanda ya haifi Zakkur, shi Zakkur kuma ya haifi Shimeyi.