Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miniamin: 1. A Levite who assisted in the distribution of the sacred offerings in the time of Hezekiah
Ayoyi game da 1. A Levite who assisted in the distribution of the sacred offerings in the time of Hezekiah
Eden, Miniyamin, Yeshuwa, Shemahiya, Amariya da Shekaniya sun taimake shi da aminci a cikin garuruwan firistoci, suna ba da rabo wa ’yan’uwansu firistoci bisa ga sassansu, tsofaffi da yara.