Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Migron: Saul encamps near, under a pomegranate tree
Ayoyi game da Saul encamps near, under a pomegranate tree
Shawulu kuwa na zaune a gindin itacen rumman a bayan garin Gibeya a Migron. Tare da shi akwai mutum wajen ɗari shida.