Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meshillemoth: 1. Father of an Ephraimite who protested against the attempt of the Israelites to enslave their captive brethren

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. Father of an Ephraimite who protested against the attempt of the Israelites to enslave their captive brethren

  1. Sai waɗansu shugabanni a Efraim, Azariya ɗan Yehohanan, Berekiya ɗan Meshillemot, Hezekiya ɗan Shallum da Amasa ɗan Hadlai, suka tasar wa waɗanda suke isowa daga yaƙi.

  2. Suka ce, “Dole ku kawo waɗannan ’yan kurkukun a nan, ko kuwa za ku yi laifi a gaban Ubangiji. Kuna niyya ku ƙara ga zunubinmu da kuma laifinmu? Gama laifinmu ya riga ya yi yawa, kuma fushinsa mai tsanani yana a kan Isra’ila.”