Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Merathaim: Probably a poetical name for Chaldea.
Ayoyi game da Probably a poetical name for Chaldea.
“Ku fāɗa wa ƙasar Meratayim da waɗanda suke zama a Fekod. Ku fafara, ku kashe kuma hallaka su sarai,” in ji Ubangiji. “Ku aikata dukan abin da na umarce ku.