Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mephibosheth: 1. Son of Saul by Rizpah, whom David surrendered to the Gibeonites to be slain
Ayoyi game da 1. Son of Saul by Rizpah, whom David surrendered to the Gibeonites to be slain
Amma sarki ya ɗauki Armoni da Mefiboshet, ’ya’ya biyu maza waɗanda Rizfa ’yar Aiya ta haifa wa Shawulu, tare da ’ya’ya maza biyar na Merab ’yar Shawulu, waɗanda ta haifa wa Adriyel ɗan Barzillai, mutumin Mehola.
Ya ba da su ga Gibeyonawa, waɗanda suka kashe su, suka kuma rataye jikunansu a gaban Ubangiji. Dukan bakwai ɗin an kashe su gaba ɗaya; an kashe su a farkon kwanankin girbi, daidai lokacin fara girbin sha’ir.