Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mehetabeel

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Wata rana na tafi gidan Shemahiya ɗan Delahiya, ɗan Mehetabel, wanda aka hana fita a gidansa. Ya ce mini, “Mu sadu gobe a gidan Allah, a cikin haikali, mu kuma kulle ƙofofin haikali, gama mutane suna zuwa su kashe ka, tabbatacce za su zo da dare su kashe ka.”