Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mattithiah: 3. A chief of the fourteenth division of temple musicians
Ayoyi game da 3. A chief of the fourteenth division of temple musicians
Game da Yedutun kuwa, daga ’ya’yansa maza. Gedaliya, Zeri, Yeshahiya, Shimeyi, Hashabiya da Mattitiya, su shida ne duka, a ƙarƙashin kulawar mahaifinsu Yedutun, wanda ya yi annabci, yana amfani da garaya a yin godiya da yabon Ubangiji.
ta goma sha huɗu a kan Mattitiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12