Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Matred: Mother of Mehetabel.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Mother of Mehetabel.

  1. Sa’ad da Ba’al-Hanan ɗan Akbor ya rasu, Hadad ya gāje shi. Sunan birninsa shi ne Fau, kuma sunan matarsa Mehetabel ce ’yar Matired, jikanyar Me-Zahab.

  2. Sa’ad da Ba’al-Hanan ya mutu, Hadad ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Fau, sunan matarsa kuwa Mehetabel ’yar Matired, ’yar Me-Zahab.