Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mantle: Of Elijah

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Of Elijah

  1. Sai ya ɗauki rigar da ta fāɗo daga Iliya ya koma ya tsaya a gaɓar Kogin Urdun.

  2. Sa’an nan Elisha ya ɗauki rigar da ta fāɗo daga Iliya ya bugi ruwan da shi. Ya ce, “Yanzu ina Ubangiji Allah na Iliya?” Da ya bugi ruwan sai ruwan ya dāre gida biyu, sai ya haye.