Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Manners: Rules for guests
Ayoyi game da Rules for guests
Sa’ad da ka zauna domin cin abinci da mai mulki, ka lura sosai da abin da yake gabanka,
ka kuma sa wuƙa a maƙogwaronka in kai mai ci da yawa ne.