Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Love to God: Promises connected with
Ayoyi game da Promises connected with
Saboda haka in kun yi biyayya ga umarnan da nake ba ku a yau cikin aminci, kuna ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kuna kuma bauta masa da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku,
sai in aika da ruwan sama a ƙasarku a lokacinsa, ruwan saman bazara da kuma na kaka, don ku tattara hatsinku, sabon inabinku da kuma manku.
Zan tanadar da ciyawa a filaye don shanunku, za ku ci, ku kuma ƙoshi.