Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Lo-Ruhamah

3 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Gomer ta sāke ɗauki ciki ta kuma haifi ’ya mace. Sai Ubangiji ya ce wa Hosiya, “Ka ba ta suna, Lo-Ruhama, gama ba zan ƙara nuna wa gidan Isra’ila ƙauna ba, har da zan gafarta musu.

  2. Duk da haka zan nuna ƙauna ga gidan Yahuda; zan kuma cece su, ba da baka, takobi ko yaƙi ba, ko ta wurin dawakai, ko masu hawan dawakai ba, sai ko ta wurin Ubangiji Allahnsu.”

  3. Bayan ta yaye Lo-Ruhama, sai Gomer ta sāke haifi wani ɗa namiji.