Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Lead
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sa’an nan aka ɗaga murfin dalman, a ciki kuwa ga mace zaune!
Ya ce, “Wannan mugunta ce,” ya kuma tura ta cikin kwandon ya rufe da murfin dalman, ya kuma danna da dutse.