Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Keturah: Wife or concubine of Abraham.

4 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Wife or concubine of Abraham.

  1. Ibrahim ya auro wata mace, mai suna Ketura.

  2. Ta haifa masa Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa.

  3. Yokshan shi ne mahaifin Sheba da Dedan. Zuriyar Dedan su ne mutanen Ashur, da mutanen Letush, da kuma mutanen Lewummin.

  4. ’Ya’yan Midiyan maza su ne, Efa, Efer, Hanok, Abida, da kuma Elda’a. Dukan waɗannan zuriyar Ketura ce.