Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jehozadak
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Azariya mahaifin Serahiya, Serahiya kuwa mahaifin Yehozadak.
Yehozadak ne aka ɗauka sa’ad da Ubangiji ya tura Yahuda da Urushalima zuwa zaman bauta ta hannun Nebukadnezzar.