Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jegar-Sahadutha
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Laban ya sa masa suna Yegar Sahaduta, Yaƙub kuwa ya kira shi Galeyed.
Laban ya ce, “Wannan tsibi, shi ne shaida tsakaninka da ni a yau.” Shi ya sa aka kira shi Galeyed.