Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Javelin

2 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Amma mugun ruhu daga Ubangiji ya sauko wa Shawulu yayinda yana zaune a cikin gidansa da māshi a hannunsa. Yayinda Dawuda yake bugan molo,

  2. Shawulu ya yi ƙoƙari yă kafe shi da bango da māshinsa, amma Dawuda ya goce sa’ad da Shawulu jefa māshin a bango. A daren nan Dawuda ya nemi hanya ya gudu.