Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jarha: An Egyptian.
Ayoyi game da An Egyptian.
Sheshan ba shi da ’ya’ya maza, sai ’ya’ya mata kawai. Yana da bawa mutumin Masar mai suna Yarha.
Sheshan ya ba da ’yarsa aure ga bawansa Yarha, ta kuwa haifa masa Attai.