Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jarha
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sheshan ba shi da ’ya’ya maza, sai ’ya’ya mata kawai. Yana da bawa mutumin Masar mai suna Yarha.
Sheshan ya ba da ’yarsa aure ga bawansa Yarha, ta kuwa haifa masa Attai.