Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Irijah: A captain of the guard who imprisoned the prophet Jeremiah.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A captain of the guard who imprisoned the prophet Jeremiah.

  1. Amma sa’ad da ya kai Ƙofar Benyamin, sai hafsa mai tsaro, wanda ake kira Iriya ɗan Shelemiya, ɗan Hananiya, ya kama shi ya kuma ce, “Kana gudu daga Babiloniyawa ne!”

  2. Sai Irmiya ya ce, “Ba gaskiya ba ce, ba na gudu daga Babiloniyawa.” Amma Iriya bai saurare shi ba; a maimako, ya kama Irmiya ya kawo shi wurin fadawa.