Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Industry: Illustrated
Ayoyi game da Illustrated
Ku tafi wurin kyashi, ku ragwaye; ku lura da hanyoyinsa ku zama masu hikima!
Ba shi da jagora ba shugaba ko mai mulki,
duk da haka yakan yi tanade-tanadensa da rani ya kuma tattara abincinsa a lokacin girbi.