Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da History: General references

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da General references

  1. “Tambayi na gaba da kai ka ji abin da iyayenka suka koya

  2. gama jiya kaɗai aka haife mu ba mu san kome ba, kuma kwanakinmu a duniya masu wucewa ne.

  3. Ba za su bishe ka su kuma gaya maka abin da za ka yi ba? Ba za su yi magana daga cikin hikimar da suke da ita ba?