Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Heathen: Cast out of Canaan and their land given to Israel
Ayoyi game da Cast out of Canaan and their land given to Israel
Ya kuma ba da ƙasarsu gādo, Ƙaunarsa madawwamiya ce.
Gādo ga bawansa Isra’ila; Ƙaunarsa madawwamiya ce.
“Ki rera, ya ke bakararriya, ke da ba ki taɓa haihuwa ba; ki ɓarke da waƙa, ki yi sowa don farin ciki, ke da ba ki taɓa naƙuda ba; domin ’ya’yan mace mai kaɗaici sun fi na mai miji yawa,” in ji Ubangiji.
“Ki fadada wurin tentinki, ki miƙe labulen tentinki da fāɗi, kada ki janye; ƙara tsawon igiyoyinta, ki kuma ƙara ƙarfin turakunta.
Gama za ki fadada zuwa dama da hagu; zuriyarki za su kori al’ummai su kuma zauna a kufan biranensu.